Musten_Mama officiel
Barka da zuwa Mounboude Channel — tashar da ke kawo muku sabon salo da tsantsar nishadi daga fitattun mawaka na group yan maza na Tigre su Muhsen Jihad da MustenMama! 🌍🎤 Wannan tasha ce da aka kirkira musamman domin samar da wakoki na zamani, waƙoƙin soyayya, fadakarwa, da kuma waƙoƙin da suka Sojawan kasar Mu niger 🇳🇪 – domin masoya kade na Arewa da na kasar Mu Niger 📌 Idan kana son sabbin wakokin da za su taba zuciyarka kuma su nishadantar da kai, to ka tabbata ka danna Subscribe yanzu domin kada ka rasa sabbin bidiyon da muke dorawa! 🎵 MENENE ZAKA SAMU A NAN? ✔️ Sabbin wakokin Muhsen Jihad ✔️Wakokin Musten Mama masu armashi ✔️ Bidiyon gayyatar biki da shagulgula 📱 GAYYATAR BIKI KO SHIRIN MUSAMMAN? Muna da damar halarta da daukar bidiyo ko waka na musamman. Idan kana da gayyata ko karin bayani, tuntube mu kai tsaye: 📞 +227 88 13 68 43 🔔 KAR KA MANTA! Danna like 👍, subscribe 🔔, da share 📤 domin taimakawa wannan tashar ta cigaba da kawo muku sababbin wakoki da nishadi ba kakkautawa.
- 订阅者
- 89k
- 观看次数
- 7 · 0 人收藏
- 数量
- 0 · 0 位玩家
- 出售中
- 0
价值
- 最近成交
- -
- 分解价值
- 1
下一系列(2026 冬季):普通
达到 100k 订阅者后,将在之后的系列中升为罕见。
想让它在之后的系列中升级?订阅这个频道!