YTMastersYTMasters
AREWA24R

AREWA24

http://AREWA24.com www.facebook.com/AREWA24 Ku kalli AREWA24 a Eutelsat 16A (horizontal polarization, frequency 10804, symbol rate 30000)! AREWA24 itace gidan talabijin din nishadantarwa ta farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa. An kirkire ta a Kano, Nigeria, a halin yanzu AREWA24 tana da shirye-shirye 11 na kashin kanta da suka kunshi nishadantarwa da rayuwar yau da kullum- – duk a harshen Hausa. Burin AREWA24 shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, banbance-banbance, girma da kuma nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke a karkashin inuwar AREWA24.

907kナイジェリアNG
2026年秋

レア · 2026年秋

AREWA24

YouTubeの@arewa24

ナイジェリア ナイジェリア

エンタメ映画・ドラマ

登録者
907k
再生回数
11 · お気に入り0
流通枚数
0 · 0人のプレイヤー
出品中
0

次のコレクション(2026年冬):レア

登録者2M人で、次のコレクション以降はスーパーレアに昇格します。

次のコレクションでレア度を上げたいならチャンネル登録しよう!